Littafi Mai Tsarki

1 Yah 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku ƙaunatattuna, ba kowane ruhu za ku gaskata ba, sai dai ku jarraba ku gani ko na Allah ne, don annabawan ƙarya da yawa sun fito duniya.

1 Yah 4

1 Yah 4:1-4