Littafi Mai Tsarki

1 Yah 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk ruhun kuwa da bai bayyana yarda ga Yesu ba, ba na Allah ba ne, wannan shi ne ruhun magabcin nan na Almasihu wanda kuka ji zai zo, a yanzu ma har yana duniya.

1 Yah 4

1 Yah 4:1-6