Sukan shirya maƙarƙashiya, su ce,“Ai, mun gama shirin aikata laifi sarai.”Zuciyar mutum da tunaninsa, suna da wuyar ganewa!