Littafi Mai Tsarki

Zab 89:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Talikan da suke Sama suna raira waƙa a kanAbubuwan banmamakin da kake yi,Suna raira waƙa kan amincinka, ya Ubangiji.

Zab 89

Zab 89:1-6