Littafi Mai Tsarki

Zab 89:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai ne ka yi kudu da arewa,Dutsen Tabor da Dutsen HarmonSuna raira waƙa gare ka don farin ciki.

Zab 89

Zab 89:9-16