Littafi Mai Tsarki

Zab 84:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ina ƙaunar Haikalinka ƙwarai,Ya Allah Mai Iko Dukka!

2. A can nake so in kasance!Ina marmarin farfajiyar Haikalin Ubangiji.Da farin ciki mai yawa zan raira waƙa ga Allah Mai Rai.