Littafi Mai Tsarki

Zab 84:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har ba'u ma sukan yi sheƙa,Tsattsewa suna da sheƙunansu,A kusa da bagadanka suke kiwon 'ya'yansu.Ya Ubangiji Maɗaukaki, Sarkina, Allahna.

Zab 84

Zab 84:1-12