Littafi Mai Tsarki

Zab 80:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kasa kunne gare mu, ya Makiyayin Isra'ila,Ka ji mu, kai da kake shugaban garkenka,Da kake zaune a kan kursiyinka, a bisa kerubobi.

Zab 80

Zab 80:1-3