Littafi Mai Tsarki

Zab 69:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ni, zan yi addu'a gare ka, ya Ubangiji,Ka amsa mini, ya Allah, a lokacin da ka zaɓa,Sabili da muhimmiyar ƙaunarka,Saboda kana cika alkawarinka na yin ceto.

Zab 69

Zab 69:10-15