Littafi Mai Tsarki

Zab 6:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na gaji tiƙis saboda baƙin ciki,Kowane dare gadona yakan jiƙe saboda kukana.Matashin kaina ya yi sharkaf da hawaye.

Zab 6

Zab 6:4-7