Littafi Mai Tsarki

Zab 42:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me ya sa ni ɓacin rai haka?Me ya sa ni damuwa?Zan dogara ga Allah.Har yanzu ma zan yabe shi,Mai Cetona, Allahna.

Zab 42

Zab 42:7-11