Littafi Mai Tsarki

Zab 40:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai farin ciki ne mutumin da yake dogara ga Ubangiji,Wanda bai juya ga gumaka ba,Ko ya haɗa kai da masu sujada ga allolin karya.

Zab 40

Zab 40:1-5