Littafi Mai Tsarki

Zab 37:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji yana ƙaunar abin da yake daidai,Ba ya rabuwa da amintattun jama'arsa,Yana kiyaye su koyaushe,Amma za a kori zuriyar mugaye.

Zab 37

Zab 37:23-30