Littafi Mai Tsarki

Zab 35:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka bar su su ce wa kansu,“Madalla! Da ma abin da muke so ke nan!”Kada ka bar su su ce,“Mun rinjaye shi!”

Zab 35

Zab 35:23-28