Littafi Mai Tsarki

Zab 33:2-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

2. Ku kaɗa garaya, kuna yi wa Ubangiji godiya.Ku raira masa waƙa, da kayan kaɗe-kaɗe masu tsarkiya.

3. Ku raira masa sabuwar waƙa,Ku kaɗa garaya da gwaninta,Ku kuma raira waƙa da ƙarfi!

4. Kalmomin Ubangiji gaskiya ne,Ayyukansa duka kuwa abin dogara ne.