Littafi Mai Tsarki

Zab 33:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kaɗa garaya, kuna yi wa Ubangiji godiya.Ku raira masa waƙa, da kayan kaɗe-kaɗe masu tsarkiya.

Zab 33

Zab 33:1-10