Littafi Mai Tsarki

Zab 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai duniya ta raurawa ta girgiza,Harsashin duwatsu suka jijjigu, suka girgizaSaboda Allah ya husata!

Zab 18

Zab 18:5-8