Littafi Mai Tsarki

Zab 15:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana ba da rance ba ruwa,Ba ya karɓar hanci don ya yi shaidar zur a kan marar laifi.Wanda ya aikata waɗannan abubuwa ba zai taɓa fāɗuwa ba.

Zab 15

Zab 15:4-5