Littafi Mai Tsarki

Zab 15:4-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Yakan raina waɗanda Allah ya ƙi su,Amma yana girmama waɗanda suke yi wa Ubangiji biyayya,Kullum yana cika alkawaran da ya yi ko ta halin ƙaƙa,

5. Yana ba da rance ba ruwa,Ba ya karɓar hanci don ya yi shaidar zur a kan marar laifi.Wanda ya aikata waɗannan abubuwa ba zai taɓa fāɗuwa ba.