Littafi Mai Tsarki

Zab 147:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yabo ya tabbata ga Ubangiji!Abu mai kyau ne mu yabi Allahnmu,Abu mai daɗi ne, daidai ne kuma, a yabe shi.

Zab 147

Zab 147:1-8