Zab

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4
  5. 5
  6. 6
  7. 7
  8. 8
  9. 9
  10. 10
  11. 11
  12. 12
  13. 13
  14. 14
  15. 15
  16. 16
  17. 17
  18. 18
  19. 19
  20. 20
  21. 21
  22. 22
  23. 23
  24. 24
  25. 25
  26. 26
  27. 27
  28. 28
  29. 29
  30. 30
  31. 31
  32. 32
  33. 33
  34. 34
  35. 35
  36. 36
  37. 37
  38. 38
  39. 39
  40. 40
  41. 41
  42. 42
  43. 43
  44. 44
  45. 45
  46. 46
  47. 47
  48. 48
  49. 49
  50. 50
  51. 51
  52. 52
  53. 53
  54. 54
  55. 55
  56. 56
  57. 57
  58. 58
  59. 59
  60. 60
  61. 61
  62. 62
  63. 63
  64. 64
  65. 65
  66. 66
  67. 67
  68. 68
  69. 69
  70. 70
  71. 71
  72. 72
  73. 73
  74. 74
  75. 75
  76. 76
  77. 77
  78. 78
  79. 79
  80. 80
  81. 81
  82. 82
  83. 83
  84. 84
  85. 85
  86. 86
  87. 87
  88. 88
  89. 89
  90. 90
  91. 91
  92. 92
  93. 93
  94. 94
  95. 95
  96. 96
  97. 97
  98. 98
  99. 99
  100. 100
  101. 101
  102. 102
  103. 103
  104. 104
  105. 105
  106. 106
  107. 107
  108. 108
  109. 109
  110. 110
  111. 111
  112. 112
  113. 113
  114. 114
  115. 115
  116. 116
  117. 117
  118. 118
  119. 119
  120. 120
  121. 121
  122. 122
  123. 123
  124. 124
  125. 125
  126. 126
  127. 127
  128. 128
  129. 129
  130. 130
  131. 131
  132. 132
  133. 133
  134. 134
  135. 135
  136. 136
  137. 137
  138. 138
  139. 139
  140. 140
  141. 141
  142. 142
  143. 143
  144. 144
  145. 145
  146. 146
  147. 147
  148. 148
  149. 149
  150. 150

Littafi Mai Tsarki

Zab 14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muguntar 'Yan Adam da Wautarsu

1. Wawaye sukan ce wa kansu, “Ba Allah!”Dukansu sun lalace, sun aikata mugayen al'amura,Ba wanda yake aikata abin da yake daidai.

2. Daga Sama Ubangiji ya dubi mutane,Yă ga ko da akwai masu hikimaWaɗanda suke yi masa sujada.

3. Amma dukansu sun koma baya,Su duka mugaye ne,Ba wanda yake aikata abin da yake daidai,Babu ko ɗaya.

4. Ubangiji ya ce, “Ba su sani ba?Duk waɗannan masu aikin mugunta jahilai ne?Ta wurin yi wa jama'ata fashi suke zaman gari,Ba su yin addu'a gare ni.”

5. Amma za su razana,Gama Allah yana tare da masu yi masa biyayya.

6. Suna yi wa shirye-shiryen kāsasshe dariya,Saboda yana dogara ga Ubangiji.

7. Ina addu'a matuƙa domin ceto ya zo ga Isra'ila daga Sihiyona!Sa'ad da Ubangiji ya sāke arzuta jama'arsa,Zuriyar Yakubu za su yi farin ciki,Jama'ar Isra'ila za su yi murna.