Ba wani amfani a sha wahalar aiki saboda abinci,A yi asubancin tashi, a yi makarar kwanciya,Gama Ubangiji yakan hutar da waɗanda yake ƙauna.