Littafi Mai Tsarki

Zab 127:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ba Ubangiji ne ya gina gidan ba,Aikin magina banza ne.Idan ba Ubangiji ne ya tsare birnin ba,Ba wani amfani a sa matsara su yi tsaro.

Zab 127

Zab 127:1-5