Littafi Mai Tsarki

Zab 113:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakan girmama matar da ba ta haihuwa a gidanta,Yakan sa ta yi farin ciki ta wurin ba ta 'ya'ya.Yabo ya tabbata ga Ubangiji!

Zab 113

Zab 113:7-9