Littafi Mai Tsarki

Zab 107:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka ɗaga jiragen ruwa sama,Sa'an nan suka tsinduma cikin zurfafa.Da mutanen suka ga irin hatsarin da suke ciki,Sai zuciyarsu ta karai.

Zab 107

Zab 107:19-30