Littafi Mai Tsarki

Zab 106:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yardar mini in ga wadatar jama'arka,In yi tarayya da jama'arka da farin cikinsu,In yi farin ciki tare da waɗanda suke murna ta fāriya domin su naka ne.

Zab 106

Zab 106:1-12