Littafi Mai Tsarki

Zab 102:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su za su ɓace duka, amma kai za ka dawwama,Za su ƙare kamar yadda tufafi suke ƙarewa,Za ka sāke su kamar tufafi, za su kuwa ɓace.

Zab 102

Zab 102:22-28