Littafi Mai Tsarki

Yak 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Addu'ar bangaskiya kuwa, za ta warkar da marar lafiya Ubangiji kuma zai tashe shi, in ma ya yi zunubi, za a gafarta masa.

Yak 5

Yak 5:9-18