Littafi Mai Tsarki

Yak 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In waninku yana rashin lafiya, to, sai ya kira dattawan ikkilisiya su yi masa addu'a, suna shafa masa mai da sunan Ubangiji.

Yak 5

Yak 5:8-17