Littafi Mai Tsarki

Yak 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don kuwa ana iya sarrafa kowace irin dabba, da tsuntsu, da masu jan ciki, da halittar ruwa, ɗan adam har yā sarrafa su ma,

Yak 3

Yak 3:5-14