Littafi Mai Tsarki

Yak 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Harshe ma wuta ne fa! A cikin duk gaɓoɓinmu, harshe shi ne tushen kowace irin mugunta, mai ɓata dukan jiki, mai zuga zuciyar mutum ta tafasa, shi kuwa Gidan Wuta ne yake zuga shi.

Yak 3

Yak 3:1-10