Littafi Mai Tsarki

Yak 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin dukanmu muna yin kuskure da yawa. In kuwa mutum ba ya shirme a maganarsa, to, shi cikakken mutum ne, yana kuwa iya kame duk sauran gaɓoɓinsa ma.

Yak 3

Yak 3:1-11