Littafi Mai Tsarki

Yak 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku 'yan'uwana, kada yawancinku su zama masu koyarwa, domin kun sani, mu da muke koyarwa za a yi mana shari'a da ƙididdiga mafi tsanani.

Yak 3

Yak 3:1-6