Littafi Mai Tsarki

Yak 2:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka gani, ashe, bangaskiyarsa da aikatawarsa duka yi aiki tare, har ta wurin aikatawar nan bangaskiyarsa ta kammala.

Yak 2

Yak 2:21-26