Littafi Mai Tsarki

Yak 2:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kakanmu Ibrahim ya miƙa ɗansa Ishaku a bagadin hadaya, ashe, ba ta wurin aikatawa ne ya barata ba?

Yak 2

Yak 2:11-26