Littafi Mai Tsarki

Yahu 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama waɗansu mutane sun saɗaɗo a cikinku, waɗanda tun zamanin dā aka ƙaddara ga hukuncin nan, marasa bin Allah ne, masu mai da alherin Allah dalilin aikata fajirci, suna kuma ƙin makaɗaicin Ubangijinmu Yesu Almasihu.

Yahu 1

Yahu 1:1-10