Littafi Mai Tsarki

W. Yah 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ɓamɓare hatimi na biyar, na ga rayukan waɗanda aka kashe saboda Maganar Allah, da shaidar da suka yi a ƙarƙashin bagadin ƙona turare.

W. Yah 6

W. Yah 6:1-10