Littafi Mai Tsarki

W. Yah 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ta da murya da ƙarfi suka ce, “Ya Ubangiji Mamallaki, Mai Tsarki, Mai Gaskiya, sai yaushe ne za ka yi hukunci, ka ɗaukar mana fansar jininmu a gun mazaunan duniya?”

W. Yah 6

W. Yah 6:7-11