Littafi Mai Tsarki

W. Yah 22:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda aka hana shiga birnin kuwa, su ne fajirai, da masu sihiri, da fasikai, da masu kisankai, da masu bautar gumaka, da kuma duk wanda yake son ƙarya, yake kuma yinta.

W. Yah 22

W. Yah 22:13-21