Littafi Mai Tsarki

W. Yah 22:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Albarka tā tabbata ga masu wanke rigunansu, domin su sami izinin ɗiba daga itacen rai, su kuma shiga birnin ta ƙofa.

W. Yah 22

W. Yah 22:10-18