Littafi Mai Tsarki

W. Yah 21:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma ɗaya daga cikin mala'ikun nan bakwai, masu tasoshin nan bakwai, cike da bala'i bakwai na ƙarshe, ya zo ya yi mini magana, ya ce, “Zo in nuna maka amarya, matar Ɗan Ragon.”

W. Yah 21

W. Yah 21:3-17