Littafi Mai Tsarki

W. Yah 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma matsorata, da marasa riƙon amana, da masu aikin ƙyama, da masu kisankai, da fasikai, da masu sihiri, da masu bautar gumaka, da kuma duk maƙaryata, duk rabonsu tafkin nan ne mai cin wuta da kibiritu, wanda yake shi ne mutuwa ta biyu.”

W. Yah 21

W. Yah 21:3-9