Littafi Mai Tsarki

W. Yah 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Birnin murabba'i ne, tsawonsa da fāɗinsa duka ɗaya ne. Sai ya auna birnin da sandarsa, mil dubu da ɗari biyar, tsawonsa, da fāɗinsa da zacinsa, duka ɗaya suke.

W. Yah 21

W. Yah 21:6-25