Littafi Mai Tsarki

W. Yah 21:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi wanda ya yi mini magana kuwa yana da sandar awo ta zinariya, domin ya auna birnin, da ƙofofinsa, da garunsa.

W. Yah 21

W. Yah 21:14-21