Littafi Mai Tsarki

W. Yah 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk mai kunnen ji, yă ji abin da Ruhu yake faɗa wa ikilisiyoyi. Duk wanda ya ci nasara, mutuwa ta biyu ba za ta cuce shi ba ko kaɗan.’ ”

W. Yah 2

W. Yah 2:8-14