Littafi Mai Tsarki

W. Yah 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka ji tsoron wuyar da za ka sha. Ga shi, Iblis yana shiri ya jefa waɗansunku a kurkuku don a gwada ku, za ku kuwa sha tsanani har kwana goma. Ka riƙi amana ko da za a kashe ka, ni kuwa zan ba ka kambin rai.

W. Yah 2

W. Yah 2:7-19