Littafi Mai Tsarki

W. Yah 17:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mala'ikan nan ya ce mini, “Ruwan nan da ka gani, a inda karuwar nan take a zaune, jama'a ce iri iri, da taro masu yawa, da al'ummai, da harsuna.

W. Yah 17

W. Yah 17:6-18