Littafi Mai Tsarki

W. Yah 17:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su yi yaƙi da Ɗan Ragon, Ɗan Ragon kuwa zai cinye su, shi da waɗanda suke tare da shi, kirayayyu, zaɓaɓɓu, amintattu, domin shi ne Ubangijin iyayengiji.”

W. Yah 17

W. Yah 17:4-16