Littafi Mai Tsarki

W. Yah 17:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dabbar da take nan dā, a yanzu kuwa ba ta, ita ce ta takwas, daga cikin bakwai ɗin nan kuma ta fito, za ta kuwa hallaka.

W. Yah 17

W. Yah 17:9-14