Littafi Mai Tsarki

W. Yah 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har wa yau kuma, sarakuna ne guda bakwai, waɗanda biyar daga cikinsu aka tuɓe, ɗaya yana nan, ɗayan bai zo ba tukuna, sa'ad da ya zo kuwa, lalle zamaninsa na lokaci kaɗan ne kawai.

W. Yah 17

W. Yah 17:1-16